ha_tq/2co/05/16.md

231 B

Ta wane ma'auni ne masubi ba su shar'anta kowa?

Masubi ba su shar'anta kowa bisa ga ma'aunin 'yan'adam.

Menene na faruwa da duk wanda ke cikin Almasihu?

Shi sabon halitta ne. Tsofaffin al'amura sun shuɗe; sun zama sababbi.