ha_tq/2co/05/13.md

153 B

Tun da Almasihu ya mutu don kowa, menene waɗanda suke raye za su yi?

Kada su yi rayuwa domin kansu, amma domin shi wanda ya mutu kuma aka tashe shi.