ha_tq/2co/05/11.md

422 B

Don menene Bulus da abokan aikinsa su na rinjayar mutane?

Su na rinjayar mutane domin sun san cewa suna tsoron Ubangiji.

Bulus ya ce ba sua kokarin su rinjaye masubi na Korontiyawa domin su kalle su a matsayin amintattun mutane ba. Menene suke yi?

Suna ba masubi na Korontiyawa dalilin yin takama da su, domin su sami amsar da za su bada ga waɗanda ke fahariya da kasancewarsu amma ba game da abinda ke zuciya ba.