ha_tq/2co/05/09.md

333 B

Menene burin Bulus?

Bulus ya maishe shi burinsa domin ya gamshe Ubangiji.

Don menene Bulus ya maishe shi burinsa ya gamshe Ubangiji?

Bulus ya maishe shi burinsa domin tilas dukanmu za mu hallara a gaban kursiyin shari'a na Almasihu, saboda kowa ya ƙarbi sakamakon abubuwan da yayi cikin jiki, ko masu kyau ne ko marasa kyau.