313 B
313 B
Don menene Bulus ya ce yayinda muke cikin wannan alfarwa, muna gurnani?
Bulus ya faɗa wannan domin yayinda muke cikin wannan alfarwa, muna so a suturtar mu, domin rai ya hadiye abu mai mutuwa.
Menene Allah ya ba mu kamar alƙawarin abinda ke zuwa?
Allah ya ba mu Ruhu a matsayin alkawarin abinda ke zuwa.