ha_tq/2co/05/01.md

226 B

Menene Bulus ya ce muna da shi idan wannan gida na duniya da muke zaune a ciki ya rushe?

Bulus ya ce muna da wani ginin daga wurin Allah, gida ne wanda ba hannuwan mutane suka gina ba, amma madawwamin gida ne a cikin sama.