ha_tq/2co/04/16.md

407 B

Don menene Bulus da abokan aikinsa ba su karaya?

Basu karaya ba domin daga ciki ana sabunta su kulluyaumin. Kuma domin wannan 'yar wahala ta dan loƙaci tana shirya su zuwa ga nauyin madauwamiyar ɗaukaka wadda ta wuce gaban aunawa. A karshe, suna ganin abubuwan da ba a gani madawwame.

Don menene Bulus da abokan aikinsa suna da dalilin karaya?

Suna da dalilin karaya domin daga waje suna lalacewa.