ha_tq/2co/04/13.md

311 B

Wanene zai zama wanda ya tada Ubangiji Yesu daga matattu?

Za a kawo Bulus da abokan aikinsa da kuma masubi na Korontiyawa ga wanda ya tada Ubangiji Yesu daga matattu.

Menene zai faru yayin da aka baza alheri ga mutane dayawa?

Yayin da aka baza alheri ga mutane dayawa, godiya ta karu ga ɗaukakar Allah.