ha_tq/2co/04/07.md

460 B

Don menene Bulus da abokan aikinsa suna da wannan dukiya a randunan yunbu?

7Amma muna da wannan dukiya a randunan yunbu, yadda zai zama a bayyane cewa mafi girman iko na Allah ne ba namu ba.Suna da wannan dukiya a randunan yunbu domin zai zama a bayyane cewa mafi girman iko na Allah ne ba nasu ba.

Don menene Bulus da abokan aikinsa sun ɗauke mutuwar Yesu a jikkunarsu?

Sun ɗauke mutuwar Yesu a jikkunarsu domin rayuwar Yesu ya bayyana a jikkunarsu.