ha_tq/2co/04/05.md

177 B

Menene Bulus da abokan aikinsa sun yi shela game da Yesu da kuma kamsu?

Sun yi shelar Almasihu Yesu a matsayin Ubangiji, su kuma bayin ikilisiyar Korontiyawa sabili da Yesu.