ha_tq/2co/04/01.md

456 B

Don menene Bulus da abokan aikinsa basu karaya ba?

Basu karaya ba domin suna da wannan hidima da kuma yadda suka karbi jinkai.

Menene hanyoyin da Bulus da abokan aikinsa sun musunta?

Sun musanci hanyoyin da ke na kunya da kuma na ɓoye. Ba su yi rayuwar makirci ba, kuma basu yi wa maganar Allah rikon sakaci ba.

Ya ya ne Bulus da waɗanda su na nan kamarsa sun mika kansu ga lamirin kowa a gaban Allah?

Sun yi haka ta wurin gabatar da gaskiya.