ha_tq/2co/03/04.md

335 B

Menene gabagadin da Bulus da abokan aikinsa suke da shi cikin Allah ta wurin Almasihu?

Gabagadinsu ba ya bisa gwanintarsu amma a mayalwaci da Allah ya tanada masu.

Menene tushen sabon alkawarin da Allah ya cancanci Bulus da abokan aikinsa don su zama bayi?

Sabon alkawarin na bisa Ruhun da ke ba da rai, ba rubutu dake kisa ba.