ha_tq/2co/02/16.md

272 B

Yaya ne Bulus ya faɗa cewa shi da abokan aikinsa ba kamar sauran mutane ba, masu sayar da maganar Allah domin samun riba?

Bulus da abokan aikinsa sun banbanta domin sun bada tsarkakkiyar manufa, suke magana cikin Almasihu, kamar yadda Allah ya aiko su, a gaban Allah.