ha_tq/2co/02/14.md

148 B

Menene Allah ya yi ta wurin Bulus da abokan aikinsa?

Ta wurin Bulus da abokan aikinsa Allah ya baza kamshi mai daɗi na sanin Almasihu a ko'ina.