ha_tq/2co/02/12.md

159 B

Don menene Bulus bai sami salama a zuciyarsa sa'ad da ya tafi garin Tarwasa ba?

Bai sami salama a zuciyarsa ba domin bai ga ɗan'uwansa Titus a Tarwasa ba.