ha_tq/2co/02/10.md

202 B

Don menene ya na da muhimminci wa ikilisiya a Korontiya su san cewa duk wanda sun gafarta masa, Bulus kuwa ya gafarta masa a gaban Almasihu?

Wannan ya zama haka ne domin kada shaidan ya yauɗare su.