ha_tq/2co/02/08.md

141 B

Menene wani dalilin kuma da Bulus ya rubuto wa ikilisiyar Korontiya?

Bulus ya rubuto masu domin ya gwada su, ko suna biyayya cikin komai.