ha_tq/2co/02/05.md

305 B

Menene Bulus ya ce masubi na Korontiyawa su yi wa waɗanda sun hukunta yanzu?

Bulus ya ce su gafarta masa, su kuma ta'azantar da shi.

Don menene Bulus ya ce masubi na Korontiya su gafarta su kuma ta'azantar wanda sun hukunta?

An yi haka ne domin kada bakinciki mai yawa ya danne wanda sun hukunta.