ha_tq/2co/02/03.md

500 B

Don menene Bulus ya rubuta kamar yadda ya yi a wasikarsa na baya ga ikilisiyar Korontiyawa?

Ya rubuto kamar yadda ya yi domin idan ya zo garesu kada ya sami bacin rai a wurin waɗanda ya kamata su faranta masa rai.

Don menene Bulus ya rubuta wannan wasika wa ikilisiyar Korontiyawa?

Ya rubuto masu domin ya so su san zurfin ƙaunar da yake da ita domin su.

A loƙacin da Bulus ya rubuta wa Korontiyawa, menene yanayin da yake ciki?

Ya na cikin ƙunci da bacin rai da kuma hawaye mai yawa.