ha_tq/2co/01/23.md

300 B

Don menene Bulus bai zo Koronti ba?

Bai zo Koronti ba domin ya kare su ne.

Menene Bulus ya ce shi da Timoti suke kuma basu yi da ikilisiyar Korontiya?

Bulus ya ce ba suna kokarin su sarrafa yadda bangaskiyar su za ta zama ba ne, amma suna aiki tare da ikilisiyar Korontiya domin farincikinsu.