ha_tq/2co/01/12.md

482 B

A kan menene Bulus ya faɗa cewa shi da abokan aikinsa sun yi fahariya?

Sun yi fahariya shaidar lamirinsu, wand suka tafiyar da rayuwarsu a duniya-kuma musamman tare da ikilisiyar Korontiya-tare da tsarkaka da aminci da ke zuwa daga Allah, ba kuwa bisa hikimar duniya ba, amma ta wurin alherin Allah.

Menene Bulus ke da gabagadi cewa zai faru a ranar Ubangiji Yesunmu?

Yana da gabagadi cewa a ranannan, shi da abokan aikinsa za su zama dalilin fahariyar masubi na Korontiya.