Menene damuwar da Bulus da abokan aikinsa sun samu a Asiya?
An murkushe su gaba ɗaya har fiye da karfin su. An yi masu hukuncin mutuwa.
A kan wane dalili ne aka yi wa Bulus tare da abokan aikinsa hukuncin kisa?
Hukuncin kisa ya sa su kada su dogara ga kansu, amm sai dai ga Allah.