ha_tq/2ch/35/25.md

241 B

Menene wakoki ne suka zama al'ada a Israila?

Wakkine da aka raira wa Yosiya kuma ana kan raira masa su.

A ina ne aka rubuta ayukan Yosiya da kuma ayukan sa masu kyau ke a rubuce?

Suna a cikin litafin sarakunan Yahuda da kuma Israila.