ha_tq/2ch/34/26.md

226 B

Saboda zuciyar Yosiya na nam da yarinta, meneneya faru a lokacin da ya kaskantar da kansa bayan ya ji magana Yahweh?

Allah ya ce zai ba shi salama, da kuma ba zai ga wata masifa ba da Allah zai kawo a kan mutanen kasar ba.