ha_tq/2ch/34/23.md

153 B

Menene ya sa fushin Allah ya zubo a kan mutanen kuma bai tsaya ba?

Sun juyawa masa baya ta wurin bauta ma wa su alloli kamar yadda kakanin su sukayi.