ha_tq/2ch/34/10.md

163 B

Ga wanene aka raba wa kudin kuma akan menene aka yi amfani da su?

Masu aikin katako da kuma masu gini kuma sun sawo duwatsu da kuma katako wurin gyara haikali.