ha_tq/2ch/34/08.md

145 B

Daga ina ne kudin suka fito da za ayi amfani da su wurin gyran gidan Yahweh?

An karbi kudin daga mutanen Yerusalem aka kuma ba babban firist.