ha_tq/2ch/34/01.md

261 B

Ko daya ke Sarki Yosiya yana a shekara takwas ne kadai a lokacin da yazama sarki, menene ya yi lokacin mulkin sa da ya sa Yahweh ya ji dadin sa?

Ya nemi allah, ya kuma fara gyara Yahuda da Yerusalem daga masujada, da gumakai da kuma siffofin da aka sassaka.