ha_tq/2ch/32/32.md

151 B

Ina ne aka rubuta kyawawan ayukan Hezekiya?

Suna rubuce a cikin wahayin Ishaya da annabawa da kuma a cikin litafin sarakuna Yahuda da kuma Israila.