ha_tq/2ch/32/30.md

156 B

Menene yasa Allah ya bar Hezekiya wa kan sa bayan Hezekiya ya yi nasara a dukkan ayukan sa?

Allah na san kwadda shi don ya san abinda yake a zuciyar sa.