Yahweh ya ceci Hezekiya daga Sanakarib da kuma wadansu. kyakyawan kyauta aka kawo wa Yahweh da kuma Hezekiya daga mutane da yawa.