ha_tq/2ch/32/20.md

316 B

Ta yaya ne Yahweh ya amsa lokacin da Hezekiya da Ishaya suka yi adu'a suka kuma yi kuka har zuwa sama?

Ya aiki malaiku, wadanda suka kashe mayaka da kuma shugabanin su.

Menene ya faru da Sanakarib bayan da malaiku suka kashe rundunar sa?

Sanakari ya koma ya sunbace su a kasar sa, in da aka kashe 'ya'yan sa.