Ya tambaye su su dakatar da dukan da ruwayen da ke fitowa daga maɓuɓɓugar da su ke bayan birnin saboda kada sarkin Assiriya ba zai sami ruwa ba.