ha_tq/2ch/31/20.md

331 B

A ina ne Hezekiya ya aiwatar da wanna da kuma yaya ne aka yi shi?

Hezekiya su yi wanan ta cikin dukan Yahuda kuma an yi shi da kyau, da kuma dai dai, da kuma amintane a gaban Yahweh.

A wace hanya ce Hezekiya ya dukan ayukan, kuma menene Sakamakon?

Hezekiya ya yi dukan wadanan ayukan da dukan zuciyar sa, kuma ya yi nasara.