Ga wane Kore da wadanda ke tare da shi suka raba baikon?
Sun kuma ba mazaje da ke shekara uku zuwa sama,, waɗanda aka lisafta a rohotonin kakaninsu da su ka shiga gidan Yahweh, kamar yadda ake buƙata a kowace rana, a yi aiki bisa ga muƙamansu da ɓangarorinsu.