552 B
552 B
Menene mutane a cikin birnin yahuda suka yi akan Umurnin?
Mutanen birnin Yahuda suka kawo zakka da kuma bajimai, da kuma tumaki da zakkar abubuwa da aka kebe wa Yahweh, a ka kuma kwantar da su dami dami.
Menene watanin lokacin da mutanen suka harhada abubuwan dami dami?
Mutanen suka harhda abubuwan gunduwa gunduwa kuma dami dami aka fara a wata ukku aka kuma gama gunduwa gunduwar a cikin watan bakwai.
Wanene ya albarkaci Yahweh da kuma mutanen lokacin da ya ga dami damin?
Hezekiya da shuwagabanin suka albarkaci Yahweh da kuma mutanen.