ha_tq/2ch/31/02.md

479 B

Menene Hezekiya ya sa firistocin da kuma lebiyawa suka yi bayan sun hada su ta yadda suke?

Hezekiya ya ba su aikin baye-bayen hadyar konawa, su yi hidima. kuma su yi ba da shaidar Godiya da kuma yabo a kofar haikalin Yahweh.

Wane yanki ne Hezekiya ya ba kuma yaushe ne za a mika ?

Yankin yakamata sarkine zai bada daga na sa matsayin, kuma wato domin hadayyun ƙonawa ta safe da ta yamma da hadayyun ƙonawa domin ranakun Asabar, saɓobbin watanni, da sanyayyun bukukuwa,