ha_tq/2ch/31/01.md

438 B

Menene Israilawa suke yi bayan sun yi bikin idin ƙetarewa na gurasa mara yisti?

Mutanen Israilada ke wurin su ka fiita daga biranen Yahuda su ka rurrushe ginshikan duwatsu su ka kakkarye sandunan Ashera, su ka kuma karya masujadan bisa da bagadun a dukkan Yahuda da Bilyaminu da Ifraimu da Manasa, har sai da su ka rurrusa su dukka.

Ina ne mutanen Israila suka je bayan da suka aikata haka?

Sun koma asar sƙu da kuma biranen su.