ha_tq/2ch/30/23.md

263 B

Menene dukan yaron suka ce za su yi a lkacin da Hezekiya ya ba taron bajimai, da kuma tumaki dubu bakwai, shuwagabanin kuma ya ba bajimai dubu ɗaya da kuma tumaki da awaki dubu goma?

Dukansu suka ci gaba da yin bikin harna kwana bakwai kuma sun da farinciki.