ha_tq/2ch/30/21.md

443 B

Menene mutanen Israila , da lebiyawa da kuma firistoci suka yi?

Mutanen sun yi bikin har na kwana bakwai da babban murna, lebiyawan da kuma firistocin suka yabi yYaweh da waǰa da kayan kaɗe-kaɗe.

Ta yaya ne Hezekiya ya yi magana da Lebiyawa da suka gane hidimar Yahweh, da kuma abinda suka yi?

Hezekiya ya ƙarfafa su kuma suka ci cikin dukan bikin har na kwana bakwai ana yin baikon hadayar sujad, kuma ana furta zunubai ga Yahweh.