447 B
447 B
Guda nawa ne suka taru a Yerusalem do su yi bikin idi abinci mara Yisti a ckin wata na biyu?
Mutane da yawa, babban taro, suka taru a Yerusalem.
Menene suka taru su yi?
Sun ɗauke bagadin, dukan bagadin na turare kuma aka jefa su cikin Kidron. da akashe ɗan ragon idin ƙetarewar a kan sha huɗu ga wata na biyu.
Menene firist da lebiyawa da suke kunya suka yi?
Sun tsarkake kansu suka kuma kawo baye-bayen ƙonawa cikin gidan Yahweh.