ha_tq/2ch/30/10.md

526 B

Ina ne manzanin su ka je kuma yaya ne mutanen suka amsa?

Manzaniin sun kai daga birni zauwa birni cikin dukan Efraimu da kuma Manaseh har zuwa Zebullun amma mutanen sun amsa masu da dariya da kuma ba'a.

kSuwanene suka ƙasƙantar da kansu kuma menene yasa suka yi haka?

Waɗansu dag cikin mutanen Ashar, Manaseh da kuma zebulun suka ƙasƙantar da kansu suka kuma zo har Yerusalem?

Menene hanun Allah ya yi kuma menene ya faru?

Hanun Allahh ya zo a kan Yahuda ya kuma sun suna da zuciya ɗaya wurin ɗaukar Umurni.