ha_tq/2ch/30/04.md

379 B

Ta yaya ne wanna shirin ya zo wa sarki da kuma dukan taron?

shirin ya zama dai-dai a idanun su.

Menene sarkin da dukan taron suka yi suka kuma aikata?

Sun yi wata doka da kuma shela?

Har ina ne shelar ta je?

Shelar ta kai cikin dukan Israila daga Beyasheba zuwa Dan.

Menene shelar ke cewa?

Shelar na cewa mutanen su zo don a yi bikin ƙetare ta Yahwe a Yerusalem.