ha_tq/2ch/30/01.md

657 B

zuwa ina ne Hezekiya ya aika da manzanin da kuma gawanene ya rubuta wasika?

Hezekiya ya aika da manzanin sa zuwa duka Israila da Yahuda kuna da wasiƙu zuwa ga Efraimu da kuma mannaseh.

Menene saƙon Hezekiya a gare su?

Saƙon Hezekiya agare su shine su zo Yerusalem Gidan Yhweh domin su yi bikin ƙetarewa .

Wanene za su tambaya tare, don su yi bikin ƙetarewa na biyu?

Su sarki ne da shuwagabanin da kuma dukan taron a Yerusalem.

Menene ya sa ba su yi bikin ƙetarewa yadda yakamata ba?

ba su iya yin bikin ƙetarewa ba yadda yakamata na saboda ba su da isassun yawan tsarkakakkun firistoci, kuma mutanen ba su taru a a cikin Yerusalem ba.