ha_tq/2ch/29/31.md

144 B

Menene taron suka kawo a cikin gida Yahweh?

Taron sun kawo hadayu da kuma baikon godiya da kuma dukan wanda ke da niyyar bada hadaya konawa.