ha_tq/2ch/29/18.md

296 B

Menene Firistocin suka gaya wa Hezekiya sSun gama shirya tsarkake gidan Allah har ƙari ma da gyara gidan Yahweh duka gidaje Yhweh?

ƙari da shirya duka gidanjen Yahweh, firistocin sun shirya sun kuma tsarkake dukan kayyakin da sarki Ahaz ya lalatar a lokacin da ya yi lafi lokacin mulkin sa.