ha_tq/2ch/29/15.md

518 B

Menene lebiyawa suka yi bayan sun tara Yan uwan su?

Lebiyawan tare da yan uwansu, su ka miƙa kans ga Yahweh, suka kuma je suka gyara gidan Yahweh.

Menene firistoci suke yi da dukan aƙzan tar da suka gani a cikin haikalin Yahweh a lokacin da suke sharewa?

Firistocin sukan ɗauke dukam aƙazamtar suka kuma fitar da ita waje zuwa rafin kidro.

Har tsawon wane lokaci ne Firist yake tsarkake gidan Yahwhe?

Firist yana farawa a rana ta fari a cikin wata kuma a rana ta sha shidda a watan fari ne yake gamawa.