ha_tq/2ch/29/08.md

368 B

Menene sakamakon masifar da ta sauko akan Yerusalem da kuma Yahda ?

Yahweh ya sa Yahuda da Yerusalem suka zama abin tsoro, razana da kuma ba'a.

Menene ya faru da iyaye maza, yara maza da kuma matada kuma matan aure saboda fushin Yahweh ?

Iyayen su maza sun mutu ta takobi sa'anan yaraan su maza da yan mata da kuma matansu aka kai su bauta saboda Fushin Yahwe.