ha_tq/2ch/29/06.md

307 B

Menene Hezekiya ya ce kakanin sa suka yi a ganin Yahweh?

Hezekiya ya ce kakanin su sun yi laifi kuma sun yin abnda ke mugunta a idon Yahweh Allahn su.

Menene kakaninsu ba su yi ba a wurin da Yahweh ya ke?

Kakanin su basu ƙona turare ko kuma su yi hadaya a cikin wuri mai tsarki ga Allah na Israila.