ha_tq/2ch/29/03.md

273 B

Menene Hezekiya ya gaya wa Lebiyawa su yi bayan da ya buɗe ƙofar gidan Yahwe, suka ɗauki dukan kayan ƙazanta daga wuri maitsarki?

Hezekiyah ya ce wa Lebiyawa su tsarkake kan su, sukuma tsarkake gidan Yahweh, su kuma kwashe dukan kayan ƙazan ta daga wuri maitsarki.